2 Kings 10:24 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka suka shiga don su miฦ™a hadayu da kuma hadaya ta ฦ™onawa. To, Yehu ya riga ya ba wa mutane takwas wannan kashedi a waje cewa, โ€œIn waninku ya bar ษ—aya daga cikin mutanen nan da nake danฦ™a a hannunku ya tsere, to, a bakin ransa.โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณููƒูŽ ุดูุบูŽ ุซููƒู ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ุณูู…ููŠฺงูŽ ู‡ูŽุฏูŽุงูŠูŽ ุชูŽฺงููˆุงู’ู†ูŽุงูˆูŽุง ุบูŽ ุจูŽุนูŽู„ู’ุž ูŠูœู‰ูฐู‡ููˆ ูŠูŽุง ุฑูุบูŽุง ูŠูŽุง ุณูŽุง ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐ ุชูŽู…ูŽูฐู†ูู†ู’ ุงู”ูŽูˆูŽุฌูœู‰ูฐ ุณููƒูœู‰ูฐูˆูŽูŠูœู‰ูฐ ูˆูุฑูู†ู’ุŒ ูŠูŽุจูŽุงุณู ุนูู…ูŽุฑู’ู†ู ุซูœู‰ูฐูˆูŽ ยซุฏููƒู’ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽุจูŽุฑู’ ูˆูŽู†ูู†ู’ุฏูŽ ู†ูŽุณูŽุง ุงู”ูŽ ุญูŽู†ู‘ูู†ู’ูƒู ูŠูŽุบูุฏูุŒ ุนูŽุจูŽุงูƒูู†ู’ ุฑูŽู†ู’ุณูŽ ู†ูœู‰ูฐ!ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan Yehu da Yehonadab suka shiga don su miฦ™a sadaka da hadayu na ฦ™onawa. Yehu ya riga ya sa mutum tamanin a waje, ya ce musu, โ€œMutumin da ya bar wani daga cikin waษ—anda na bashe su a hannunku ya tsere, to, a bakin ransa.โ€