2 Kings 10:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
sai ku zaɓi mafi cancanta a cikin ’ya’yan maigidanku ku sa shi a kan kursiyin mahaifinsa. Sa’an nan ku yi yaƙi don gidan maigidanku.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ كُذَاٻِ طَا مَڢِے ثَنْثَنْتَ دَغَ یَیَنْ سَرْكِے، كُنَطَشِ سَرْكِے أَمَدَدِنْ بَابَنْسَ؞ سَعَنً كُڢِتَ كُيِ يَاڧِ نَڟَرٜىٰ غِدَنْ سَرْكِنْكُ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
sai ku zaɓi wanda ya fi dacewa duka daga cikin 'ya'yan Ahab, ku naɗa shi sarki, ku yi yaƙi, domin ku tsare gidan Ahab.”