2 Kings 10:31 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk da haka, Yehu bai mai da hankali ya kiyaye dokokin Ubangiji, Allah na Israโila da dukan zuciyarsa ba. Bai rabu da zunubin Yerobowam, wanda ya sa Israโila ta aikata ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ููููฐููู ุจููู ููููุงููููฐ ูููุงูููุฑูููุฑู ููููููููฐูู ุงูููููู ูู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุฏู ุฏููููู ุฐููุซูููุงุฑูุณูุจูุ ุจููู ุฏููููู ุฐููููุจููู ููููฐุฑููุงูุจููุงูููู
ู ููููุฏู ููุณูุง ุงููุณูุฑููฐูุกููููุงููุง ุณููู ุนูููููุชู ุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma Yehu bai mai da hankali ya yi tafiya a tafarkin Ubangiji Allah na Isra'ila da zuciya ษaya ba. Bai rabu da zunuban Yerobowam ba, wanda ya sa Isra'ila su yi zunubi.