2 Kings 10:34 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Game da sauran ayyukan mulkin Yehu, da dukan abin da ya yi, a rubuce suke a cikin littafin tarihin sarakunan Israโila.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูููุฑููู ุงููููููููู ููููฐููู ุฏู ุฏููููู ุงููุจูููุฏู ูููู ุฏู ุฏููููู ุฅูููููุงูู ู
ูููููููุณู ุณููู ุงููุฑูุจููุซูููฐ ุนูุซููููู ููุชฺููขููู ุชูุงุฑููุญููู ุณูุฑูุงูููููู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sauran ayyukan Yehu da dukan abin da ya yi, da dukan ฦarfinsa an rubuta su a littafin tarihin sarakuna Isra'ila.