2 Kings 10:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma suka razana suka ce, “Idan sarakuna biyu ba su iya yin tsayayya da shi ba, wane mu?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا سَيْ ڟُواْرُواْ مَيْ يَوَ يَكَامَسُ، سُكَثٜىٰ «عِدَنْ حَرْ سَرَاكُنَ بِيُ بَسُ عِيَ ڢُسْكَنْتَرْ يٜىٰهُو بَ، تُواْ، يَيَ ذَامُ عِيَ دَشِ؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma suka ji tsoro ƙwarai, suka ce, “Ga shi, sarakuna biyu ba su iya karawa da shi ba, balle mu.”