2 Kings 11:10 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ya ba komandodin māsu da garkuwoyi da dā suke na Dawuda, waɗanda suke a cikin haikalin Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَنً سَيْ يٜىٰهُواْيِدَ ڢِرِسْتِ يَبَا كُواْوَنٜىٰ بَبَّنْ سُواْجَ مَاشِ دَ غَرْكُوَ وَطَنْدَ دَا نَ سَرْكِے دَاوُدَ نٜىٰ، وَطَنْدَ عَكَ أَجِيٜىٰ أَ غِدَنْ يَهْوٜىٰهْ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Firist kuwa ya ba shugabannin māsu da garkuwoyin Dawuda waɗanda suke cikin Haikalin Ubangiji.