2 Kings 11:13 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da Ataliya ta ji surutun matsara da na mutane, sai ta tafi wurin mutanen a haikalin Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ أَتَلِيَ تَجِ سُورُوتُ دَغَ سُواْجُواْجِنْ دَسُكٜىٰ غَادِ تَرٜىٰدَ نَسَوْرَنْ مُتَنٜىٰ، سَيْ تَشِغَ ثِكِنْ مُتَنٜىٰ عَثِكِنْ غِدَنْ يَهْوٜىٰهْ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da Ataliya ta ji muryoyin matsara da na jama'a, sai ta zo wurin mutane a Haikalin Ubangiji.