2 Kings 11:15 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yehohiyada ya umarci komandodin sojoji waɗanda suke lura da mayaƙa, ya ce, “Ku fitar da ita daga cikinku, ku kuma kashe duk wanda ya bi ta.” Gama firist ɗin ya ce, “Kada a kashe ta a cikin haikalin Ubangiji.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يٜىٰهُواْيِدَ ڢِرِسْتِ يَعُمَرْثِ مَنْيَنْ سُواْجُواْجِنْ يَثٜىٰ «كُڢِتَرْ دَ عِتَ تَڟَكِيَرْ سُواْجُواْجِنْ؞ كُكَشٜىٰ دَ تَكُواْبِے دُكْ وَنْدَ يَيِ ڧُواْڧَرِنْ كُٻُتَرْدَ عِتَ؞» يٜىٰهُواْيِدَ يَيِ حَكَ سَبُواْدَ بَيْسُواْ عَكَشٜىٰتَ عَثِكِنْ غِدَنْ يَهْوٜىٰهْ بَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yehoyada, firist kuwa, ya umarci shugabannin sojoji, ya ce, “Ku fitar da ita daga nan, duk kuma wanda yake son kāre ta, ku sa takobi ku kashe shi.” Ya kuma ce, “Kada a kashe ta a Haikalin Ubangiji.”