2 Kings 11:20 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
dukan mutanen ƙasar suka yi murna. Birnin ya sami salama don an kashe Ataliya da takobi a fada.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ دُكَنْ مُتَنٜىٰنْ ڧَسَرْ سُكَيِ ڢَضٍ ثِكِ؞ بِرْنِنْ كُوَ يَكَسَنْثٜىٰ دَ سَلَمَ بَايَنْدَ أَنْكَشٜىٰ أَتَلِيَ أَغِدَنْ سَرْكِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dukan jama'ar ƙasar suka yi farin ciki. Birnin kuwa ya huta bayan da an kashe Ataliya a gidan sarki.