2 Kings 11:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya umarce su cewa, “Ga abin da za ku yi sa’ad da kuka zo aiki a Asabbaci, ku raba kanku kashi uku. Kashi ɗaya za su yi gadin gidan sarki,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يٜىٰهُواْيِدَ يَثٜىٰ مُسُ «غَا أَبِنْدَ ذَاكُيِ سَعَدَّ كُكَ ذُواْ عَيْكِ أَ رَانَرْ هُوتُ تَمَكُواْ؞ كُرَبَ كَنْكُ كَشِ عُكُ؞ كَشِ نَطَيَ ذَاسُيِ غَادِنْ غِدَنْ سَرْكِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kuma umarce su cewa, “Abin da za ku yi ke nan, sai sulusinku da sukan zo aiki a ranar Asabar, su yi tsaron gidan sarki.