2 Kings 11:6 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
kashi ɗaya za su yi gadin Ƙofar Sur, kashi ɗaya kuma za su yi gadin ƙofar da take bayan ’yan gadin fada. Dukan waɗannan ƙungiyoyi uku za su yi gadin fadan,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَشِ نَبِيُ كُمَ ذَاسُيِ غَادِنْ ڧُواْڢَرْ سُرْ، كَشِ نَعُكُنْ ذَاسُ ڟَيَ بَايَنْ سَوْرَنْ سُواْجُواْجِنْ دَسُكٜىٰ غَادِنْ غِدَنْ سَرْكِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sulusinku kuma zai kasance a ƙofar Sur. Ɗaya sulusin kuma zai kasance a bayan masu tsaro, haka za ku yi tsaron gidan, ku tsare shi.