2 Kings 11:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ku kuma da kuke a sauran ƙungiyoyi biyu da kun saba hutu a Asabbaci, duk za ku yi gadin haikali don sarki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ڧُنْغِيُواْيِ بِيُ وَطَنْدَ سُكَنْ تَاشِ عَيْكِ رَانَرْ هُوتُ تَمَكُواْ ذَاسُيِ غَادِ أَ غِدَنْ يَهْوٜىٰهْ دُواْمِنْ سُڟَرٜىٰ لَاڢِيَرْ سَرْكِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ƙungiyarku biyu kuma waɗanda sukan tashi aiki ran Asabar, za su yi tsaron Haikalin Ubangiji da kuma sarki.