2 Kings 12:11 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da suka ga kuɗin ya yi yawa, sai su ba wa waɗanda aka zaɓa su lura da aikin haikalin. Da shi suka biya waɗanda suka yi aiki a haikalin Ubangiji, su kafintoci, da magina,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَنً سُبَادَ كُطِنْ دَ عَكَ ڧِرْغَ غَ مَاسُ لُورَ دَ عَيْكِنْ غِدَنْ يَهْوٜىٰهْ ؞ سَيْ مَاسُ لُورَ دَ عَيْكِنْ ذَاسُ طَوْكِ كُطِنْ سُبِيَ وَكَاڢِنْتُواْثِ دَ مَاسُ غِنِ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan suka ba da kuɗin da aka ƙirga a hannun waɗanda suke lura da aikin Haikalin Ubangiji, domin su biya masassaƙan katakai, da masu haɗawa da suke aikin Haikalin Ubangiji,