2 Kings 12:2 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yowash ya aikata abin da yake daidai a idon Ubangiji domin Yehohiyada firist ya koya masa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكَنْ ݣُونَكِنْ يُواْوَشْ يَعَيْكَتَ أَبِنْدَ يَيِ دَيْدَيْ أَعِدُوانْ يَهْوٜىٰهْ ، سَبُواْدَ يٜىٰهُواْيِدَ ڢِرِسْتِ يَنَ كُواْيَ مَسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yowash kuwa ya yi abin da yake daidai ga Ubangiji dukan kwanakinsa, domin Yehoyaka, firist, ya koya masa.