2 Kings 12:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bari kowane firist yă karɓi kuɗi daga masu ajiya, sa’an nan a yi amfani da su a gyara duk wani abin da ya lalace a haikali.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكَنْ كُطِنْ دَ ڢِرِسْتُواْثِے سُكَ كَرْٻَ دَغَ مُتَنٜىٰ، يَا كَمَاتَ سُطِبَ دَغَ ثِكِ سُيِ أَمْڢَانِ دَشِ دُواْمِنْ ڠَرَ غِدَنْ يَهْوٜىٰهْ دُكْ عِنْدَ بُڧَاتَ تَتَاشِ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
sai ku karɓa daga junanku, don a gyara duk inda ake bukatar gyara a Haikalin.”