2 Kings 12:8 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Firistoci suka yarda cewa ba za su sāke karɓan kuɗi daga mutane ba, kuma ba za su yi gyaran haikalin da kansu ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ ڢِرِسْتُواْثِنْ سُكَ يَرْدَ بَذَاسُ سَاكٜىٰ كَرْٻَرْ كُطِ دُواْمِنْ كَنْسُ دَغَ وُرِنْ مُتَنٜىٰ بَ، كُمَ بَذَاسُيِ ڠَرَنْ غِدَنْ دَ كَنْسُبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Firistocin kuwa suka yarda, ba za su karɓi kuɗi daga wurin jama'a ba, ba su kuwa gyara Haikalin ba.