2 Kings 13:10 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A shekaru talatin da bakwai ta Yowash sarkin Yahuda, Yehowash ɗan Yehoyahaz ya zama sarkin Isra’ila a Samariya, ya kuma yi mulki shekaru goma sha shida.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَثِكِنْ شٜىٰكَرَا تَتَلَتِنْ دَ بَݣَويْ تَمُلْكٍ سَرْكِے يُواْوَشْ نَ يَهُودَ، يٜىٰهُواْوَشْ طَنْ يٜىٰهُواْوَهَظْ يَڢَارَ مُلْكٍ إِسْرَٰٓءِيلَ أَ سَمَرِيَ؞ يٜىٰهُواْوَشْ يَيِ مُلْكِ شٜىٰكَرَا غُواْمَشَا شِدَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A shekara ta talatin da bakwai ta sarautar Yowash Sarkin Yahuza, Yehowash ɗan Yehowahaz ya ci sarautar Isra'ila a Samariya. Ya yi shekara goma sha shida yana sarauta.