2 Kings 13:12 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Game da sauran ayyukan mulkin Yowash, da dukan abubuwan da ya yi, da kuma nasarorinsa, haɗe da yaƙin da ya yi da Amaziya sarkin Yahuda, duk a rubuce suke a cikin littafin tarihin sarakunan Isra’ila.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَوْرَنْ أَيُّكَنْ يٜىٰهُواْوَشْ دَ دُكَنْ أَبِنْدَ يَيِ دَ كُمَ إِيكُوانْ مُلْكِنْسَ يَدَّ يَيَاڧِ سَرْكِے أَمَظِيَ نَ يَهُودَ، سُنَ أَرُبُوثٜىٰ عَثِكِنْ لِتَّڢِنْ تَارِيحِنْ سَرَاكُنَنْ إِسْرَٰٓءِيلَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sauran ayyukan Yehowash da dukan abin da ya yi, da irin ƙarfin da ya yi yaƙi da Amaziya Sarkin Yahuza, an rubuta su a littafin tarihin sarakunan Isra'ila.