2 Kings 13:15 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Elisha ya ce wa Yehowash, “Ka samo baka da kibiyoyi,” ya kuwa yi haka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَلْيَسَعَ يَثٜىٰ مَسَ «طَوْكِ بَكَ دَ كِبِيَ؞» سَيْ يَيِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Elisha kuwa ya ce masa, “Ka ɗauki baka da kibau.” Shi kuwa ya ɗauka.