2 Kings 13:18 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan ya ce, “Ka ɗauki kibiyoyi,” sai sarkin ya ɗauko. Sai Elisha ya ce, “Ka caki ƙasa.” Sai ya caka sau uku sa’an nan ya daina.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَلْيَسَعَ يَسَاكٜىٰ ثٜىٰمَسَ «طَوْكِ كِبِيُواْيِ؞» سَيْ سَرْكِے يَطَوْكَ؞ سَيْ أَلْيَسَعَ يَثٜىٰ «هَرْبِے ڧَسَا؞» سَرْكِے كُوَ يَهَرْبِے ڧَسَا سَوْ عُكُ، سَيْيَڟَيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan ya ce, “Ka ɗauki kibau.” Shi kuwa ya ɗauka. Sai ya ce wa Sarkin Isra'ila, “Ka caki ƙasa da su.” Sai ya caka har sau uku, sa'an nan ya tsaya.