2 Kings 13:2 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya aikata mugunta a gaban Ubangiji ta wurin bin zunuban Yerobowam ɗan Nebat, wanda ya sa Isra’ila ta aikata, bai kuwa guje musu ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا يَعَيْكَتَ مُغُنْتَا أَعِدُوانْ يَهْوٜىٰهْ ؞ يَيِ تَڢِيَ أَ حَنْيَرْ مُغُنْتَارْ دَ يٜىٰرُواْبُواْوَمْ طَنْ نٜىٰبَتْ يَسَا مُتَنٜىٰنْ إِسْرَٰٓءِيلَ سُكَبِے؞ بَيْ كُوَ جُويَا دَغَ بِنْتَبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya aikata mugunta a gaban Ubangiji, gama ya aikata irin zunuban Yerobowam ɗan Nebat, wanda ya sa Isra'ilawa su yi zunubi. Bai rabu da zunuban Yerobowam ba.