2 Kings 13:21 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wata rana yayinda waษansu Israโilawa suke binne wani mutum, farat ษaya sai ga mahara; saboda haka suka jefar da gawar mutumin a kabarin Elisha. Da gawar ta taษa ฦasusuwan Elisha, sai mutumin ya farka, ya tashi ya tsaya da ฦafafunsa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููููุงูู ููุชูุฑูุงูู ุณูุนูุฏูู ุนูููููฐ ฺงููุงฺูงูุฑููู ุจููููููฐ ูููู ู
ูุชูู
ูุ ุณููู ุนููู ุบู ููุชู ฺงูููโุบูููุฑู ู
ูุงุณู ูููฐููุงู ููุฑู ุฐูููุงุ ูููู ุฏููููู ุณูููุฌูููฐฺขู ู
ูุชูู
ููู ุซููููู ููุจูุฑููู ุงููููููุณูุนูุ ุนูู
ููุง ุฏูุธูุฑูุฑู ู
ูุชูู
ููู ููุชููปู ฺงูุณูุณููููู ุงููููููุณูุนูุ ุณููู ููุชูุงุดู ฺูููููฐ ุฏู ฺงฺูขูุงฺขูููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wata rana ana binne gawa, sai aka ga mahara, aka jefar da gawar a cikin kabarin Elisha. Da gawar ta taษi ฦasusuwan Elisha, sai ya farko ya tashi ya miฦe tsaye.