2 Kings 13:4 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Yehoyahaz ya nemi tagomashin Ubangiji, Ubangiji kuwa ya saurare shi, domin ya gan irin matsin da sarkin Aram yake yi wa Israโ€™ila.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽูŠู’ ูŠูœู‰ูฐู‡ููˆุงู’ูˆูŽู‡ูŽุธู’ ูŠูŽูŠู ุงู”ูŽุฏู‘ูุนูŽ ุบูŽ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุŒ ูŠูŽูƒููˆูŽ ุฌููŠุดูุž ุบูŽู…ูŽุง ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ูŠูŽุงุบูŽ ุฏูŽู†ู‘ููŠูŽุฑู’ ุฏูŽ ุณูŽุฑู’ูƒูู†ู’ ุณููˆุฑููŠูŽ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐูŠู ูˆูŽ ุงู•ูุณู’ุฑูŽูฐู“ุกููŠู„ูŽุงูˆูŽุงุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Yehowahaz ya roฦ™i Ubangiji, Ubangiji kuwa ya ji shi, gama ya ga wahalar da Isra'ilawa suke ciki, wato yadda Sarkin Suriya yake musguna musu.