2 Kings 13:8 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Game da sauran ayyukan mulkin Yehoyahaz, dukan abubuwan da ya yi da kuma nasarorinsa, duk a rubuce suke a cikin littafin tarihin sarakunan Israโ€™ila.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽูˆู’ุฑูŽู†ู’ ุงู”ูŽูŠู‘ููƒูŽู†ู’ ูŠูœู‰ูฐู‡ููˆุงู’ูˆูŽู‡ูŽุธู’ ุฏูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽูŠู ุฏูŽ ุฅููŠูƒููˆุงู†ู’ ู…ูู„ู’ูƒูู†ู’ุณูŽ ุณูู†ูŽ ุงู”ูŽุฑูุจููˆุซูœู‰ูฐ ุนูŽุซููƒูู†ู’ ู„ูุชู‘ูŽฺขูู†ู’ ุชูŽุงุฑููŠุญูู†ู’ ุณูŽุฑูŽุงูƒูู†ูŽู†ู’ ุงู•ูุณู’ุฑูŽูฐู“ุกููŠู„ูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sauran ayyukan Yehowahaz da dukan abin da ya yi, da ฦ™arfinsa, an rubuta su a littafin tarihin sarakunan Isra'ila.