2 Kings 14:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Tabbatacce ka ci Edom da yaฦi, yanzu kuwa kana ษaga kai. To, ka gode da darajar da ka samu, amma ka zauna a gida! Don me kake neman faษa kana neman fฤษuwarka da kuma ta Yahuda?โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููู ูููู ูููู ููุตูุฑูุง ุนููููู ุนูููฐุฏููุงู
ูุ ุณููู ฺููขูุงุฑู ุทูุบู ููููุ ููููุฐู ุณููู ููุบููุงูุฏูููฐ ุฏู ููููููู ููุตูุฑูุฑูุฏู ููููุ ููุฐููููู ุงููุบูุฏูุงุ ุฏููุงููู
ูููฐ ููููููฐุณููุงู ููุชูุงุฏู ุถูููุซู ููููุฏู ุฐููู ูููฐููุงู ฺขูุงุทูููุ ูููู ุฏู ฺงูุณูุฑู ูููููุฏูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yanzu kai, Amaziya, ka bugi Edomawa don haka zuciyarka ta kumbura. To ka gode da darajar da ka samu, ka tsaya a gida, gama don me kake tonon rikici da zai jawo maka fฤduwa, kai da mutanen Yahuza?โ