2 Kings 14:16 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya huta da kakanninsa aka kuma binne shi a Samariya tare da sarakunan Isra’ila. Yerobowam ɗansa, ya kuma gāje shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يٜىٰهُواْوَشْ يَكُواْمَ غَ كَاكَنِّنْسَ، عَكَ بِنّٜىٰشِ أَ سَمَرِيَ عِنْدَ عَكَ بِنّٜىٰ سَوْرَنْ سَرَاكُنَنْ إِسْرَٰٓءِيلَ؞ سَعَنً طَنْسَ يٜىٰرُواْبُواْوَمْ نَبِيُ يَغَاجٜىٰشِ يَذَمَ سَرْكِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yehowash ya mutu, aka binne shi a Samariya a makabartar sarakunan Isra'ila, Ɗansa Yerobowam na biyu ya gāji sarautarsa.