2 Kings 14:2 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya zama sarki yana da shekaru ashirin da biyar, ya kuma yi mulki a Urushalima shekaru ashirin da tara. Sunan mahaifiyarsa Yehoyaddin, mutuniyar Urushalima.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ฺููขูุงุฑู ู
ููููู ููููุฏู ุดูููฐููุฑูุง ุนูุดูุฑููู ุฏู ุจูููุฑูุ ููููู
ููู ุดูููฐููุฑูุง ุนูุดูุฑููู ุฏู ุชูุฑู ูููู ู
ููููู ุงูู ุนูุฑููุดููููู
ูุ ุณูููููู ู
ูุงู
ูุฑูุณู ููููฐูููุงูููุฏูููู ุฏูุบู ุนูุฑููุดููููู
ูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yana da shekara ashirin da biyar sa'ad da ya ci sarauta. Ya yi mulki shekara ashirin da tara a Urushalima. Sunan tsohuwarsa kuwa Yehowaddin ta Urushalima.