2 Kings 14:24 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya aikata mugunta a gaban Ubangiji bai kuwa kauce wa duk zunuban Yerobowam ษan Nebat, wanda ya sa Israโila ta aikata ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุนูููููุชู ู
ูุบูููุชูุง ุงููุนูุฏููุงูู ููููููููฐูู ุ ุจููู ุฌููููุง ุฏูุบู ุฏููููู ุฐูููุจููู ููููฐุฑููุงูุจููุงูููู
ู ุทููู ููููฐุจูุชู ุจูุ ููุทูููุฏู ููุณูุง ู
ูุชูููููฐูู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุณูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya aikata mugunta a gaban Ubangiji. Bai rabu da dukan zunuban Yerobowam ษan Nebat ba, wanda ya sa mutanen Isra'ila su yi zunubi.