2 Kings 14:27 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da yake kuma Ubangiji bai ce zai shafe sunan Israโila daga fuskar duniya ba, sai ya cece su ta hannun Yerobowam ษan Yowash.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุจููุงูุฏู ููููููููฐูู ุจููููู ฺููขู ููููููุฑูุฏู ุณูููููู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุฏูุบู ฺงูุฑฺูงูุดููู ุณูู
ูุจูุ ุณููู ูููู ุงููู
ฺูขูุงูู ุฏู ููููฐุฑููุงูุจููุงูููู
ู ููุจูููุ ุทููู ูููุงูููุดู ุฏููุงูู
ููู ูููููปูุชูุฑู ุฏูุณููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji kuwa bai ce zai shafe sunan Isra'ila daga duniya ba, saboda haka ya cece su ta hannun Yerobowam na biyu.