2 Kings 14:28 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Game da sauran ayyukan mulkin Yerobowam, da dukan abin da ya yi, da yaฦe-yaฦen da ya yi, haษe da sฤke ฦwato wa Israโila Damaskus da Hamat waษanda suke a hannun Yahuda, duk a rubuce suke a cikin littafin tarihin sarakunan Israโila.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูููุฑููู ุงููููููููู ููููฐุฑููุงูุจููุงูููู
ู ููุจููู ุฏู ุฏููููู ุงููุจูููุฏู ูููู ุฏู ุฅูููููุงูู ู
ูููููููุณูุ ููุฏูู ูููู ููุงฺงู ุฏู ููุฏูู ููู
ูููุฑููู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุจูุฑููููู ุฏูู
ูุดฺูงู ุฏู ููู
ูุชู ููุทูููุฏู ุงููุฏูุง ุณููู ฺงูุฑฺูงูุดููู ูููููุฏูุ ุฏููููู ููุทูููููู ุณููู ุงููุฑูุจููุซูููฐ ุนูุซููููู ููุชฺููขููู ุชูุงุฑููุญููู ุณูุฑูุงูููููู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sauran ayyukan Yerobowam na biyu, da dukan abin da ya yi, da ฦarfinsa, da yaฦi da ya yi, da yadda ya ฦwato wa Isra'ila Dimashฦu da Hamat waษanda suke na Yahuza, an rubuta su a littafin tarihin sarakunan Isra'ila.