2 Kings 14:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya aikata abin da yake daidai a gaban Ubangiji, sai dai ba kamar kakansa Dawuda ba. A kome dai ya bi gurbin mahaifinsa Yowash.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَعَيْكَتَ أَبِنْدَ يَكٜىٰ دَيْدَيْ أَعِدُوانْ يَهْوٜىٰهْ ، عَمَّا دُكْدَهَكَ بَيْ كَيْ سَرْكِے دَاوُدَ كَكَنْ كَاكَنِّنْسَبَ؞ يَيِ دُكَنْ كُواْمٜىٰ كَمَرْ يَدَّ بَابَنْسَ يُواْوَشْ يَيِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya aikata abin da yake daidai a gaban Ubangiji, amma bai kai kamar kakansa Dawuda ba. Ya yi kamar yadda tsohonsa, Yowash ya yi.