2 Kings 14:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bayan masarauta ta kahu a hannunsa, sai ya kashe fadawan da suka kashe mahaifinsa sarki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ سَرْكِے أَمَظِيَ يَتَبَّتَرْ دَ ذَمَنْسَ سَرْكِے، سَيْ يَسَا عَكَ كَكَّشٜىٰ مُتَنٜىٰنْ دَ سُكَ كَشٜىٰ بَابَنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da mulkin ya kahu sosai a hannun Amaziya, sai ya kashe fādawan da suka kashe tsohonsa.