2 Kings 14:8 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Amaziya ya aika ’yan aika wurin Yehowash ɗan Yehoyahaz, ɗan Yehu, sarkin Isra’ila, yana tsokanarsa cewa, “Zo, mu sadu fuska da fuska.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَنً أَمَظِيَ يَعَيْكَ دَ یَنْ عَيْكَ ذُوَا وُرِنْ يٜىٰهُواْوَشْ طَنْ يٜىٰهُواْوَهَظْ، جِيكَنْ سَرْكِے يٜىٰهُو نَ إِسْرَٰٓءِيلَ، يَثٜىٰ «كَڢِتُواْ مُڢُسْكَنْثِ جُونَ عِدُواْ دَ عِدُواْ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amaziya kuwa ya aiki manzanni wurin Yehowash, ɗan Yehowahaz, ɗan Yehu, Sarkin Isra'ila, yana nemansa da yaƙi.