2 Kings 15:1 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A shekara ta ashirin da bakwai ta mulkin Yerobowam sarkin Isra’ila, Azariya ɗan Amaziya, sarkin Yahuda ya fara mulki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَ شٜىٰكَرَا تَعَشِرِنْ دَ بَݣَويْ تَمُلْكٍ سَرْكِے يٜىٰرُواْبُواْوَمْ نَبِيُ نَ إِسْرَٰٓءِيلَ، سَرْكِے عُزِّيَ طَنْ أَمَظِيَ يَڢَارَ مُلْكِ أَ يَهُودَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A shekara ta ashirin da bakwai ta sarautar Yerobowam na biyu Sarkin Isra'ila, Azariya ɗan Amaziya Sarkin Yahuza, ya ci sarauta.