2 Kings 15:13 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Shallum ɗan Yabesh ya zama sarki a shekara ta talatin da tara ta mulkin Uzziya sarkin Yahuda, ya kuma yi mulki na wata ɗaya a Samariya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَثِكِنْ شٜىٰكَرَا تَتَلَتِنْ دَ تَرَ تَمُلْكٍ سَرْكِے عُزِّيَ نَ يَهُودَ، سَرْكِے شَلُّمْ طَنْ يَبٜىٰشْ نَ إِسْرَٰٓءِيلَ يَڢَارَ مُلْكِ أَ سَمَرِيَ؞ يَيِ مُلْكِ وَتَ غُدَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Shallum ɗan Yabesh ya ci sarauta a shekara ta talatin da tara ta sarautar Azariya Sarkin Yahuza. Ya yi mulki wata ɗaya a Samariya.