2 Kings 15:17 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A shekara ta talatin da takwas ta mulkin Azariya sarkin Yahuda, Menahem ɗan Gadi ya zama sarkin Isra’ila, ya yi mulki a Samariya shekara goma.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَ شٜىٰكَرَا تَتَلَتِنْ دَ تَرَ تَمُلْكٍ سَرْكِے عُزِّيَ نَ يَهُودَ، سَرْكِے مٜىٰنَهٜىٰمْ طَنْ غَادِ نَ إِسْرَٰٓءِيلَ يَڢَارَ مُلْكِ؞ يَيِ مُلْكِ شٜىٰكَرَا غُواْمَ أَ سَمَرِيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A shekara ta talatin da tara ta sarautar Azariya, Sarkin Yahuza, Menahem ɗan Gadi, ya ci sarautar. Ya yi shekara goma a Samariya.