2 Kings 15:18 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya aikata mugunta a gaban Ubangiji. A duk tsawon mulkinsa, bai rabu da zunuban da Yerobowam ɗan Nebat ya sa Isra’ila suka aikata ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مٜىٰنَهٜىٰمْ يَعَيْكَتَ مُغُنْتَا أَعِدُوانْ يَهْوٜىٰهْ ؞ دُكَنْ ݣُونَكِنْسَ بَيْ جُويَا دَغَ ذُنُبَنْ يٜىٰرُواْبُواْوَمْ طَنْ نٜىٰبَتْ بَ، وَطَنْدَ يَسَا إِسْرَٰٓءِيلَ سُكَيِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya aikata mugunta a gaban Ubangiji. A dukan kwanakinsa bai rabu da zunubin Yerobowam ɗan Nebat ba, wanda ya sa mutanen Isra'ila su yi zunubi.