2 Kings 15:2 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yana da shekara goma sha shida saโ€™ad da ya zama sarki, ya kuma yi mulki a Urushalima shekara hamsin da biyu. Sunan mahaifiyarsa Yekoliya daga Urushalima.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูŠูŽู†ูŽ ุฏูŽ ุดูœู‰ูฐูƒูŽุฑูŽุง ุบููˆุงู’ู…ูŽุดูŽุง ุดูุฏูŽ ุณูŽุนูŽุฏู‘ูŽ ูŠูŽฺขูŽุงุฑูŽ ู…ูู„ู’ูƒูุŒ ูŠูŽูƒูู…ูŽูŠู ุดูœู‰ูฐูƒูŽุฑูŽุง ุญูŽู…ู’ุณูู†ู’ ุฏูŽ ุจููŠู ูŠูŽู†ูŽ ู…ูู„ู’ูƒู ุงู”ูŽ ุนูุฑููˆุดูŽู„ููŠู…ูŽุž ุณููˆู†ูŽู†ู’ ู…ูŽุงู…ูŽุฑู’ุณูŽ ูŠูœู‰ูฐูƒููˆุงู’ู„ููŠูŽ ุฏูŽุบูŽ ุนูุฑููˆุดูŽู„ููŠู…ูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yana da shekara goma sha shida sa'ad da ya ci sarauta, ya kuwa yi mulki shekara hamsin da biyu a Urushalima. Sunan tsohuwarsa, Yekoliya ta Urushalima.