2 Kings 15:26 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Game da sauran ayyukan mulkin Fekahiya, duk a rubuce suke a cikin littafin tarihin sarakunan Israโila.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูููุฑููู ุงููููููููู ฺขูููฐูููููู ุฏู ุฏููููู ุงููุจูููุฏู ูููู ุณูููู ุงููุฑูุจููุซูููฐ ุนูุซููููู ููุชฺููขููู ุชูุงุฑููุญููู ุณูุฑูุงูููููู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ ๏ดฟุดูููฐููุฑูุง 737-732 ููุงฺขููู ุญฺูููขูููุฑู ุนููุณูููฐ ๏ดพ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sauran ayyukan Fekahiya, da dukan abin da ya yi, an rubuta su a littafin tarihin sarakunan Isra'ila.