2 Kings 15:28 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya aikata mugunta a gaban Ubangiji. Bai kauce wa zunuban Yerobowam ɗan Nebat, wanda ya sa Isra’ila ta yi ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَعَيْكَتَ مُغُنْتَا أَعِدُوانْ يَهْوٜىٰهْ ؞ بَيْ جُويَا دَغَ ذُنُبَنْ يٜىٰرُواْبُواْوَمْ طَنْ نٜىٰبَتْ بَ، وَطَنْدَ يَسَا إِسْرَٰٓءِيلَ سُكَيِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya aikata mugunta a gaban Ubangiji. Bai rabu da zunuban Yerobowam ɗan Nebat ba, wanda ya sa mutanen Isra'ila su yi zunubi.