2 Kings 15:31 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Game da sauran ayyukan mulkin Feka da duk abin da ya yi, duk a rubuce suke a cikin littafin tarihin sarakunan Isra’ila.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَوْرَنْ أَيُّكَنْ ڢٜىٰكَ دَ دُكَنْ أَبِنْدَ يَيِ سُونَ أَرُبُوثٜىٰ عَثِكِنْ لِتَّڢِنْ تَارِيحِنْ سَرَاكُنَنْ إِسْرَٰٓءِيلَ؞ ﴿شٜىٰكَرَا 740-736 كَاڢِنْ حَيْڢُوَرْ عِيسَىٰ ﴾
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sauran ayyukan Feka da dukan abin da ya yi, an rubuta su a littafin tarihin sarakunan Isra'ila.