2 Kings 15:33 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya zama sarki yana da shekara ashirin da biyar, ya kuma yi mulki a Urushalima shekara goma sha shida. Sunan mahaifiyarsa Yerusha, ’yar Zadok.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَنَ دَ شٜىٰكَرَا عَشِرِنْ دَ بِيَرْ سَعَدَّ يَذَمَ سَرْكِے، يَكُمَيِ شٜىٰكَرَا غُواْمَشَا شِدَ يَنَ مُلْكِ أَ عُرُوشَلِيمَ؞ سُونَنْ مَامَرْسَ يٜىٰرُشَ، یَرْ ظَدُواكْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yana da shekara ashirin da biyar sa'ad da ya ci sarautar. Ya yi mulki shekara goma sha shida a Urushalima. Sunan tsohuwarsa Yerusha, 'yar Zadok.