2 Kings 15:34 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya aikata abin da yake daidai a gaban Ubangiji yadda mahaifinsa Uzziya ya yi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَعَيْكَتَ أَبِنْدَ يَكٜىٰ دَيْدَيْ أَعِدُوانْ يَهْوٜىٰهْ ، كَمَرْ يَدَّ بَابَنْسَ عُزِّيَ يَيِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yotam ya aikata abin da yake daidai a gaban Ubangiji kamar yadda tsohonsa, Azariya, ya yi.