2 Kings 15:7 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Azariya ya huta tare da kakanninsa, aka kuma binne shi kusa da su a Birnin Dawuda. Yotam ɗansa, kuma ya gāje shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عُزِّيَ يَكُواْمَ غَ كَاكَنِّنْسَ، عَكَ بِنّٜىٰشِ تَرٜىٰدَسُو عَبِرْنِنْ دَاوُدَ؞ سَعَنً طَنْسَ يُواْتَمْ يَغَاجٜىٰشِ يَذَمَ سَرْكِے؞ ﴿شٜىٰكَرَا 743 كَاڢِنْ حَيْڢُوَرْ عِيسَىٰ ﴾
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Azariya ya rasu, aka binne shi a birnin Dawuda. Yotam ɗansa ya gāji sarautarsa.