2 Kings 15:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya aikata mugunta a gaban Ubangiji yadda mahaifinsa ya yi. Bai bar aikata zunuban Yerobowam ษan Nebat, wanda ya sa Israโila suka yi ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุนูููููุชู ู
ูุบูููุชูุง ุงููุนูุฏููุงูู ููููููููฐูู ุ ููู
ูุฑู ููุฏูู ููุงูููููููุณู ุณูููููุ ุจููู ุฌููููุง ุฏูุบู ุฐูููุจููู ููููฐุฑููุงูุจููุงูููู
ู ุทููู ููููฐุจูุชู ุจูุ ููุทูููุฏู ููุณูุง ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุณูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya aikata mugunta a gaban Ubangiji kamar yadda kakanninsa suka yi. Bai rabu da zunuban Yerobowam ษan Nebat ba, wanda ya sa mutanen Isra'ila su yi zunubi.