2 Kings 16:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan sarki Ahaz ya tafi Damaskus don yă sadu da Tiglat-Fileser sarkin Assuriya. Da ya kai can sai ya ga wani bagade a Damaskus, sai ya aika wa Uriya firist, da siffar bagaden, da fasalinsa, da cikakken bayanin bagaden.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَدَّ سَرْكِے أَهَظْ يَتَڢِے دِمَشْڧُ دُواْمِنْ يَسَدُ دَ سَرْكِے تِغْلَتْ ڢِلٜىٰسٜىٰرْ نَ أَسُّرِيَ، سَيْ يَغَ إِرِنْ بَغَدٜىٰنْ دَيَكٜىٰ أَوُرِنْ؞ سَرْكِے أَهَظْ يَعَيْكَ وَ عُرِيَ ڢِرِسْتِ دَ صِڢَّرْ بَغَدٜىٰنْ دَ يَدَّ عَكَ ڟَارَا شِ دَ ثِكَكّٜىٰنْ بَيَانِنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da sarki Ahaz ya tafi Dimashƙu don ya sadu da Tiglat-filesar, Sarkin Assuriya, ya ga bagaden da yake a Dimashƙu, sai ya aika wa Uriya firist, da siffar bagaden, da fasalinsa, da cikakken bayaninsa.