2 Kings 16:13 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya miƙa hadayarsa ta ƙonawa da ta hatsi, ya zuba hadayarsa ta sha, ya kuma yayyafa jinin hadayunsa ta zumunci a bisa bagaden.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَرْكِے يَمِيڧَ هَدَايَ تَڧُواْنَاوَا عَكَنْ بَغَدٜىٰنْ دَ هَدَايَ تَهَڟِ دَ تَأَبِنْ شَا؞ يَكُمَ يَيَّڢَا جِنِنْ هَدَايَ تَڠَرَنْ زُمُنْثِ عَكَنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan ya miƙa hadayarsa ta ƙonawa, da hadayarsa ta gari, da hadayarsa ta sha, ya yayyafa jinin hadayarsa ta salama a bisa bagaden.