2 Kings 16:18 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya kawar da rumfa Asabbacin da aka gina a haikalin, ya kuma kawar da mashigin sarki na waje da haikalin Ubangiji, duk dai don yă gamshi sarkin Assuriya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَرْكِے أَهَظْ يَثِرٜىٰ أَبِنْدَ عَكَ رُڢٜىٰ حَنْيَرْ دَ سَرْكِے يَكٜىٰبِے أَ رَانَرْ هُوتُ تَمَكُواْ، يَكُمَ ثِرٜىٰ كَايَنْ ڧُواْڢَرْ شِغَ غِدَنْ يَهْوٜىٰهْ تَسَرْكِے؞ دُكَنْ وَطَنَّنْ أَبُبُوَ أَهَظْ يَيِ دُواْمِنْ كَدَ سَرْكِنْ أَسُّرِيَ يَغَنِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Hanyar da aka killace ta Asabar, wadda suka yi a cikin gidan, da ƙofar waje ta shigar sarki, Ahaz ya kawar da su daga Haikalin Ubangiji saboda Sarkin Assuriya.