2 Kings 16:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ahaz ya zama sarki yana da shekara ashirin, ya kuma yi mulki shekara goma sha shida a Urushalima ba kamar Dawuda mahaifinsa ba. Ahaz bai yi abin da yake daidai a gaban Ubangiji Allahnsa ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَهَظْ يَنَدَ شٜىٰكَرَا عَشِرِنْ سَعَدَّ يَذَمَ سَرْكِے، يَكُمَيِ مُلْكِ شٜىٰكَرَا غُواْمَشَا شِدَ أَ عُرُوشَلِيمَ؞ بَيْ عَيْكَتَ أَبِنْدَ يَكٜىٰ دَيْدَيْ أَعِدُوانْ يَهْوٜىٰهْ اللَّهْ نْسَ بَ، وَتُواْ بَيْيِ كَمَرْ يَدَّ كَكَنْسَ دَاوُدَ يَيِبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ahaz yana da shekara ashirin sa'ad da ya ci sarautar, ya kuwa yi mulki shekara goma sha shida a Urushalima. Bai yi abin da yake da kyau a gaban Ubangiji Allahnsa ba, kamar yadda kakansa Dawuda ya yi.