2 Kings 16:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya miƙa hadaya, ya kuma ƙona turare a masujadan tudu, da kan tuddai, da kuma a ƙarƙashin kowane babban itace.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَهَظْ يَمِيڧَ هَدَايُ دَ هَدَايُنْ ڧُواْنَ تُرَارٜىٰ عَكَنْ وُرَارٜىٰنْ سُجَّدَ دَ بَسُ دَاثٜىٰبَ دَ كَنْ مَنْيَنْ دُوَڟُو دَ كُمَ ڧَرْڧَشِنْ كُواْوَنٜىٰ إِتَاثٜىٰ مَيْ بَادَ إِنُوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kuma miƙa hadaya da turaren ƙonawa a wuraren tsafi na kan tuddai da ƙarƙashin itatuwa masu duhuwa.